Ishaya ya amsa da ce wa ''Kaito na, na lalace, na lalace, mazambata sun yi zamba; i, mazambata sun yi zamba ƙwarai.