ha_tq/isa/24/14.md

141 B

A cikin tsakiyar dukkan masifa menene za su yi?

Za su tada muryoyinsu su yi sowa ga darajar Yahweh kuma za su yi sowa ta murna daga teku.