ha_tq/isa/24/12.md

274 B

Wane sifa ne Ishaya ya yi amfani da shi domin ya nuna yadda zai zama a wancan lokaci a kan dukkan duniya cikin al'ummai?

Ya kwatanta yanayi a kan duniya a wancan lokaci da yanda yake sa'ad da a ke bugun itacen zaitun ko kamar yadda a ke kălar inabi bayan an gama girbi.