ha_tq/isa/24/03.md

156 B

Ta ya duniya ta kazamtu daga mazaunen ta?

Duniya ta kamtu domin mazaunenta suka karye dokoki, sun wofinta farilai kuma sun karya alƙawari na har abada.