ha_tq/isa/24/01.md

130 B

Menene Yahweh zai yi?

Ya yi kusa ya mayar da duniya kango, ya lalata ta, ya ɓata fuskarta ya kuam watsar da mazauna cikin ta.