ha_tq/isa/23/17.md

428 B

Menene zai faru da Taya bayan an manta da shi na shekaru bakwai?

Yahweh zai taimaki Taya, kuma za ta dawo zuwa hidimanta kuma ta yi karuwanci da dukkan mulkokin duniya.

Menene zai faru da ribar Taya da abin da take samu?

Zai zama na waɖanda suke zaune a gaban Yahweh, domin su ci kuma su sami tufafi mafi daraja.

Menene zai faru da ribar Taya da abin da take samu?

Ribarta da abin da take samu za a keɓe wa Yahweh.