Za su yi shiru domin basu da gida ko wurin tsayawa.
Furcin aya 23 na game da Taya.
Taya wurin kasuwa ne na al'ummai.