ha_tq/isa/22/25.md

190 B

A wancan rana menene zai faru da ƙusar da aka kafa a wuri mai ƙarfi?

Ƙusa da aka ƙafa a wuri mai ƙarfi za ta cire, ta karye kuma ta faɖi, sa'annan nauyin dake kanta kuma zai yanke.