ha_tq/isa/22/17.md

141 B

Menene Yahweh ya ce zai yi wa Shebna?

Yahweh ya ce zai tunɓike Shebna har ƙasa, kuma ya cire shi daga matsayinsa da wurin da yake aiki.