ha_tq/isa/22/15.md

111 B

Menene Shebna, mai lura da gidan, ya yi wa kansa?

Shebna yana sassaƙa wa kansa wurin hutawa a cikin dutse.