ha_tq/isa/22/12.md

390 B

Menene mutanen suka yi maimakon kuka da makoki?

Mutanen suka yi annashuwa suka kuma yi farin ciki. Suka kashe shanu da tumaki, da cin nama da shaye-shayen ruwan inabi.

Menene Yahweh mai runduna ya kira a wancan rana?

Ya kira domim kuka da makoki, domin ake kawuna da sanya tsummokara.

Ubangiji zai gafarta wa mutanen ga amsar su?

Ubangiji ba zai gafarta masu ba har ko sun mutu.