ha_tq/isa/22/05.md

197 B

Wanene ɖaukin da kwări da garkuwa găba da su?

Ilam ya ɖauki kwari sai Kir ya ajiye garkuwa a fili.

Menene zai faru da zaɓaɓun kwarurrukan Yahuda?

Kwarurrukansu su zai cika da karusai.