ha_tq/isa/22/03.md

169 B

Menene ya faru da shuganensu?

Shugabanensu suka gudu tare kuma aka kamo su tare.

Me ya sa Ishaya ya yi kuka mai zafi?

Ya yi kuka domin hallakar ɖiyar mutanensa.