ha_tq/isa/22/01.md

338 B

Ina ne dukkan mutanen suka tafi?

Dukansu suka je bisan gidajensu.

Menene kan maganar aya ta 22?

Furci ne game da Kwarin Wahayi.

Menene ke faruwa a cikin birni da gari?

Birnin cike yake da hargowa kuma gari cike yake da bukukuwa.

Matattun suka mutu ta wurin takobi ne ko yaƙi?

A'a basu mutu ta wurin takobi ko ta yaƙi ba.