Ubangiji ya ce wa Ishaya a cikin shekara ɖaya ɖaukakar Keda zai kare kuma maharba da jarumawan Keda kaɖan kawai za su rege.