ha_tq/isa/21/13.md

264 B

Wanene ya kwana a cikin jejin Arebiya?

Fataken Dedaniyawa suka kwana a wajen.

Menene aka ce wa mazaunen ƙasar Tema su yi?

Aka ce masu su kai wa masu gudun hijira gurasa.

Menene aka ce wa fataken Dedaniyawa su yi?

Aka ce su kai ruwa ga masu jin ƙishi.