ha_tq/isa/21/08.md

158 B

Idan karusa tana zuwa, menene zai kira?

Zai yi kira, ''Babila ta faɖi, ta faɖi, sai dukkan sassaƙaƙƙun sifofin allolinta kuma sun ragargaje har kasa.