ha_tq/isa/21/06.md

264 B

Menene Ubangiji ya ce wa Ishaya?

Ubangiji ya ce wa Ishaya ya sa mai tsaro kuma ya mai tsaron ya faɖi abin da ya gani.

Menene mai tsaron zai yi idan ya ga karusa, da tagwayen mahaya da masu hawan jakuna da raƙuma?

Sai mai tsaron ya natsu ya yi lura sosai.