Ya ba wa Ishaya zafi a kwankwasonsa. Ya rusuna ya damu. Zuciyarsa yana bugawa. Yana kaɖuwa kuma da tsoro.