ha_tq/isa/20/01.md

365 B

Menene ya faru da Tartan ya zo Ashdod?1q

Tartan ya yi yaki da Ashdod kuma ya ɖauke shi.

Wanene ya aiki Tartan zuwa Ashdod?

Sargon sarkin Asiriya ne ya aiki Tartan zuwa Ashdod.

Menene Yahweh ya gaya wa Ishaya ya yi sa'ad da Tartan ya ɖauki Ashdod?

Yahwae ya gaya wa Ishaya ya tuɓe tsumammokara da takalmansa ya yi tafiya huntu ba takalma a ƙafafunsa.