ha_tq/isa/18/04.md

160 B

Menene Yahweh zai yi kafin girbi, idan fure ya kaɖe?

Yahweh zai datse maɓulɓula da ƙugiya mai tsini kuma zai sare ya kuma kwashe rassan da suka barbaje.