ha_tq/isa/18/01.md

287 B

Ina ne ƙasa mai motsin fukafukai?

Ƙasa mai mosin fukafukai yana bayan kogin Kush.

Ga wanene ƙasa mai motsin fukafukai ta aiki jakadu?

Sun aike jakdu zuwa dogayen al'umma masu taushin fata, wurin mutanen da a ke tsoronsu, al'umma mai ban razana, wadda ruwaye sun raba ƙasarta.