A wanca rana biranensu masu ƙarfi za su zama kamar wuraren da aka bar su kufai cikin kurmi a ƙwanƙolin tsaunuka.