ha_tq/isa/17/04.md

134 B

Menene zai faru da ɖaukakar Yakubu a wancan rana?

Ɖaukakar Yakubu zai zama siririr kuma ƙibar jikinsa zata saɓe a wancan rana.