ha_tq/isa/17/01.md

197 B

Menene zai faru da birnin Damaskus?

Ba zai sake zama birni kuma ba, amma za su zama inda garkuna za su riƙa kwanciya.

Menene zai ɓace daga Ifraim?

Biranensu za su masu kagara za su ɓace.