ha_tq/isa/14/28.md

204 B

Menene furci găba da Filistiyawa?

AN furta cewa Filistiyawa ba za su yi farin ciki ba, domin Yahweh zai kashe kututturin Filistiyawa da yunwan da zai kashe dukkan tsatsonka Filistiyawa da suka tsira.