ha_tq/isa/14/10.md

158 B

Menene matatcen sarakunen duniya za su ce wa sarkin Babila?

Za su ce, ''Ka zama marar ƙarfi irinmu...'' kuma '' AN yi ƙasa da alfarmarka har lahira...''