Ya bugi matane cikin fushi da naushi kowanne lokaci. Ya mallaki al'ummai da fushi, da harin da ba mai hanawa.