ha_tq/isa/14/03.md

234 B

Menene zai faru a ranan da Yahweh ya ba wa Isra'ila hutu daga wahalarsu, baƙincikinsu, da aiki mai wahala?

Za su raira waƙa ta habaici găba da sarkin Babila.

Menene ya faru da masuazabtarwa?

Masu azabtarwa sun zo gaƙarshe.