ha_tq/isa/14/01.md

560 B

Menene Yahweh zai yi wa Isra'ila?

Yahweh za sake zaɓa Isra'ila kuma ya sake dawo da su cikin ƙasarsu.

AKwai wani kuma da zai sake dawo da Isra'ila cikin ƙasar su?

Băƙi za su haɖa kai da su za haɖa kansu da gaidan Yakubu.

Menene gidan Isra'ila za su yi wa waɗancan al'ummai da suka ɗauke bayi?

Gidan Isra'ila za su ɖauke su a matseyin bayi mata da maza. Za su bautadda waɗanda suka kwashe a dă kuma za su yi mulkin waɗanda suka ƙuntata masu.

Wanene zai dawo da Isra'ila cikin ƙasarsu?

Al'umman za su dawo da Isra'ila zuwa wurinsu.