ha_tq/isa/13/21.md

164 B

Menene zai kwanta a Babila?

Namomin jeji za su kwanta a wurin.

Yaushe wannan zai faru da Babila?

Lokacin Babila ya yi kusa kuma kwanakin ta ba za makara ba.