ha_tq/isa/13/17.md

117 B

Wanene Yahweh zai tayar su kai hari ga Babiloniyawa?

Yahweh zai tayar da Medes domin su kai hari wa Babiloniyawa.