ha_tq/isa/13/09.md

218 B

Menene kuma zai faru a ranar Yahweh?

Ƙasar za a mai da ƙasar kango kuma za a hallakar da masu zunubi daga cikin ta. Taurarin sama ba za su bada haskensu ba, rana da wata ba za su ba da haskensu ba; za su duhunta.