ha_tq/isa/13/06.md

241 B

Menene mutanen za su yi idan an hallakar da ƙasar?

Hannuwansu za su maƙale, kuma zuciyarsu kuma za ta narke; za su firgita; zafi da bakinciki za su kama su. Za su dubi junansu cikin mamaki kuma fuskokinsu za su zama kamar harshen wuta.