ha_tq/isa/11/12.md

221 B

Menene zai faru tsakanin Ifraim da Yahuda?

Ifraim ba zai yi kishin Yahuda ba, kuma Yahuda ba zai ƙara azabtar da Ifraim ba.

Menene zai faru da waɖanda suke kishin Yahuda?

Waɖanda suke azabtar Yahuda zasu datse.