ha_tq/isa/10/26.md

234 B

Menene zai faru a ranan da Yahweh zai tayar da bulalarsa găba da Asiriya kuma a ranar Yahweh zai tayar da sandarsa a bisan teku ya ɗaga shi?

A ranar nauyin kayansa an ɗauke daga kafadarsu kuma karkiyarsa an ɗauke daga wuyansu.