Ringin da suka tsira ba zasu sake dogara ga wanɖa ya ci nasara dasu ba, amma lallai za su dagara ga Yahweh.