ha_tq/isa/10/05.md

337 B

Wanene kulkin fushin Yahweh kuma da sandar ta wurinsa Yahweh ke sake ambaliyar fushinsa?

Asiriyen ne kulkin fushin Yahweh kuma sune sandar da ta wurinsa ne yake sake ambaliyar fushinsa.

Menene Yahweh ya umarce Asiriyawa su yi?

Ya umarce Asiriyawa su ɖauki ɓătattu, si ɖauki ganima su tattaka Isra'ila kamar laka cikin tituna.