ha_tq/isa/09/16.md

336 B

Bayan dukkan wannan abubuwa fushin Yahweh ya sauka?

A'a, fushin Yahweh bai sauka ba. Hannunsa har yanzu a miƙe yake domin ya kai wa Isra'ila hari.

Me ya sa Ubangiji bao ji tausayin marayunsu da gwaurayensu ba?

Bai ji tausayinsu ba domin kowannensu marasa allahntaka ne kuma mai aikata mugunta ne kuma bakinsu yana faɗin wauta.