Mutanen basu juya gare Yahweh ko su neme shi ba.
Shagaba da mutum mai daraja su ne kai; annabi mai koyar da ƙarya shine wutsiya.