ha_tq/isa/09/11.md

259 B

Wanene Yahweh ya tayar da găba da Isra'ila?

Yahweh ya tayar da Rezin, da suriyawa da Filistiyawa găba da Isra'ila.

Bayan dukka wannan fushin Yahweh ya sauka?

A'a, Fushin Yahweh bai sauka ba. hannuwansa har yanzu a miƙe yake ya kai hari wa Isra'ila.