ha_tq/isa/09/06.md

265 B

Menene sunan wanda mulki zai kassance a kafaɗarsa?

Za a kira sunansa Al'ajibi Maishawara, Allah maigirma, Uba madawwami, Sarkin Salama.

Ta yaya zai yi mulki?

Zai yi mulki cikin gaskiya da adalci.

Mulkinsa har yaushe ne?

Zai yi mulki daga nan har abada.