ha_tq/isa/09/01.md

372 B

Menene Allah zai yi wa Zebulun da Naftali kwanaki mai zuwa?

Zai ɗaukakasu.

Menene zai faru da wanda ke cikin azaba?

Za a kawar da baƙin duhunta.

Wane ƙasasheAllah ya ƙasƙantar da su a dă?

Alllah ya ƙasƙantar da ƙasar Zebulun da ƙasar Naftali.

A kan wanene hasken ya haskaka?

Hasken ya haskaka a kan waɗanda suka zauna cikin ƙasar inuwar mutuwa.