ha_tq/isa/08/11.md

446 B

Cikin wane tafarkin mutanen ne Yahweh ya dokace Ishaya kada ya yi tafiya ciki?

Aka dokace Ishaya kada ya kira maƙida akan kowanne abin da mutanen nan suke kira maƙida kuma kada ya ji tsoron abin da suke tsoro ko ya firgita ga wadacan abubuwa.

Wanene aka gaya wa Ishaya ya girmama a matsayin maitsarki kuma ya ji tsoro?

An gaya wa Ishaya ya ji tsoron Yahweh kuma ya yi firgita Yahweh mai runduna kuma ya girmama shi a matsayin maitsarki.