Ya ce wa Ishaya ya ðauki babban allo ka yi rubutu a kai, 'Maha-shalal-Hash-Baz'.
Shaidun Yahweh su ne Yuriya firist da Zakariya dan Yeberekiya.