ha_tq/isa/06/11.md

295 B

Har zuwa yaushe ne Ishaya ya kamata ya gaya sakon Ubangiji zuwa ga mutanen?

Ishaya zai gaya wa mutanen sakon Ubangiji har sai birane sun zama kangaye ba mazaune kuma sai gidaje babu mutane kuma ƙasar ta zama yasasshiya, har sai Yahweh ya kara mutanen waje, kaɖaicin ƙasar kuma ya haɓaka.