ha_tq/isa/06/08.md

362 B

Ta yaya Ishaya ya yi na'am da abin da kiran Ubangiji?

Ishaya ya ce, ''Ga ni; ka aike ni.

Menene Ishaya ya ji Ubangiji ya tambaya?

Ubangiji ya ce, ''Wanene zan aika; wa zai tafi dominmu?''

Menene Ubangiji ya ce wa Ishaya ya gaya wa mutanen?

Ubangiji ya ce wa Ishaya ya gaya wa mutanen zan su ji amma ba za su gane ba; za su gani amma ba za su sani ba.