ha_tq/isa/06/06.md

172 B

Menene serafim ya ce da ya taɓa leɓunan Ishaya da garwashi daga badadin?

Ya ce, ''Duba, wannan ya taɓa leɓunanka; an kawar da laifofinka, an kuma gafarta zunubanka.