ha_tq/isa/06/04.md

335 B

Menene ya faru a lokacin da serafim suka kira ga junansu?

Idan serafim suka kira ga junansu, ƙofofi da harsashen ginin sun girgiza sai kuma hayaƙi ya cika gidan.

Menene Ishaya ya ce da ya ga dukkan abubuwannan?

Ishaya ya ce kaitonsa gama ya hallaka domin shi mutum ne dake da leɓuna marasa tsarki saboda ya ga Sarki, Yahweh.