ha_tq/isa/06/01.md

207 B

Yaushe ne Ishaya ya ga Ubangiji zaune a kan kursiyi mai tsarki kuma da martaba?

Ishaya ya ga Ubangiji cikin shekarar da sarkin Uziya ya mutu.

Wanene a sama da Ubangiji?

Serafim ne a sama da Ubangiji.